Latsa hoton sama domin sauraren muryar Mahaifin Leah Sharibu a cikin rahoton Muhammad Annur. Iyayen Leah Sharibu sun tabbatar da sakon muryar da aka tura wa jaridar TheCable cewar muryar 'yarsu ce.
© 2025 BBC. BBC ba za ta dauki alhakin abubuwan da wasu shafukan daban suka wallafa ba. Karanta hanyoyin da muke bi dangane da adireshin waje.